Wednesday, October 14
Shadow

Ganin Hoton El-Rufai da Peter Obi ya dauki hankula sosai

A wajan taron jam’iyyar ADC an ga Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da Peter Obi rike da hannu.

Hakan ya dauki hankula sosai inda wasu ke tunanin ko zasu tsaya takara ne?

Wannan dai na kara tabbatar da cewa, babu dawwa mammen masoyi ko makiyi a siyasa, dan a baya El-Rufai da Peter Obi basa ga maciji.

Karanta Wannan  DA DUMIDUMINSA: Jami'an Tsaro Sun Kara Samun Nasarar Hàĺĺàķà Wani Ƙasurgumin Ďan Bìñďìģa Mai Suna Ɓaleri Tare Ďa Yaransa Su 30 A Jihar Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *