Tuesday, November 11
Shadow

Ya Bude Shagon Siyar Da Yajin Daddawa Bayan Ya Kammala Digiri A Jami’ar Bayero

Ya Bude Shagon Siyar Da Yajin Daddawa Bayan Ya Kammala Digiri A Jami’ar Bayero.

Bayan kammala karatunsa na digiri daga jami’ar Bayero ta Kano bai tsaya jiran aiki ba ya buɗe shagon siyar da yajin daddawa a zamanance.

Yanzu haka ya dauki ma’aikata a kasansa. Inda shagon nasa yake akan titin gidan zoo dake Kano.

Ya kamata matasa su yi koyi da shi.

Daga Dr.Yak’S

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Shugaba Tinubu Ya Ƙaddamar Da Sabbin Jiragen Yaƙi Masu Saukar Angulu Samfurin Agusta A-109Power Attack

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *