
A wajan taron jam’iyyar ADC an ga Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da Peter Obi rike da hannu.

Hakan ya dauki hankula sosai inda wasu ke tunanin ko zasu tsaya takara ne?
Wannan dai na kara tabbatar da cewa, babu dawwa mammen masoyi ko makiyi a siyasa, dan a baya El-Rufai da Peter Obi basa ga maciji.