
Dan wasan Liverpool, Diogo Jota me shekaru 28 ya mutu a hadarin mota da ya faru da shi da kaninsa me suna Andre Silva.
Kanin Jota wanda dukansu ‘yan kasar Portugal ne, Shekararsa 25.
Bidiyo ya nuna irin munin harin wanda yayi sanadiyyar mutuwarsu su duka.
Duniyar Kwallo na ta Alhinin abinda ya faru.
Lamarin ya farune a kasar Spain.