Sunday, August 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Tanimu Akawu kwance a Asibiti yayin da aka kai masa ziyara

Kungiyar Triple R ta kaiwa Tanimu Akanwu ziyara gadon Asibiti inda yake jinya.

An ganshi kwance yayin da abokan sana’arsa suke gaisawa dashi ana kuma daukarsa hotuna.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ococha wanda ya baiwa su Peller da Jarvis gidan Miliyan 400 na ci gaba da nuna kudinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *