Friday, December 5
Shadow

Zamu yi dukkan me yiyuwa koma menene indai bai sabawa doka ba mu kayar da Tinubu zabe>>Inji Peter Obi

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour party a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya bayyana cewa, zasu yi dukkan mai yiyuwa dan ganin sun kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zabe a shekarar 2027.

Obi ya bayyana hakane a yayin hirar da aka yi dashi a Channels TV ranar Lahadi.

Obi yace idan ya samu zama shugaban kasa zai kawo bin doka da oda a Najeriya.

Yace kuma zai nada mutane da suka cancanta a mukamai daban-daban.

Yace kuma ba zai zama Ministan Man fetur ba.

Obi ya kuma bayyana cewa, kasancewa cikin masu hadakar ADC ba yana nufin ya bar jam’iyyar Labour party bane kuma ba yana nufin yana yiwa jam’iyyar jam’iyyar rashin da’a bane.

Karanta Wannan  ADC ta zargi APC da shirin tafka maguɗi a zaɓen cike gurbi na Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *