Tuesday, November 18
Shadow

Taron Bikin Da na yi, Yafi Taron Siyasar Hadakar ‘yan Adawa ta ADC, inji Dauda Kahutu Rarara sannan yace ko shi ya tsaya takara sai ya kayar da Atiku

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa, Ko shi ya tsaya takarar shugaban kasa, sai ya kayar da su Atiku da El-Rufai.

Ya bayyana hakane a ganawarsa da kafar DLCHausa.

Rarara yace Dan haka hadakar ‘yan siyasar adawar ba zasu iya kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba.

Yace shi yafi su Atiku abinda zai fada yayi na taimakon Al’umma a zabeshi ballantana Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Rarara dai shine babban mawakin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Karanta Wannan  Labari Me Dadi: Saboda karin kudin man fetur da NNPCL ta yi, Kungiyar 'yan kasuwar man fetur ta IPMAN tace zata shigo da mai me arha daga kasashen waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *