
Fada ya barke tsakanin tauraron Tiktok, GFresh Al-amin da matarsa ‘yar Yola biyo bayan wallafa Bidiyon da yayi da tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna.
An ga Gfresh ya wallafa Bidiyon Sadiya Haruna tare dashi inda mutane ke ta tambayar shin wai tsohone ko sabon bidiyo?
Bayan nan Kuma sai aka ga ya saki Bidiyo yana zagin wasu mata da cewa sun zuga matarshi ta daki wasu bidiyo.
G Fresh yace matarsa ko matan Ministoci basu samu damar data samu ba.
Yace amma an samu wasu karuwan mata da sanadiyyarsa ta sansu suna zugata.
Ga Bidiyon fadan: