
Ana ta caccakar mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima bayan da aka ganshi a wani Bidiyo ya budewa mataimakin shugaban kasar Brazil kofa.
Wasu dai sun ce hakan ya zubarwa da mataimakin shugaban kasar kima da kuma Najeriya ma kima.
Saidai wasu na cewa hakan ba matsala bane, girmamawace:
Wane irin fassara kawa lamarin?