Saidai sun rera tsohon taken wanda aka saba dashi.
Kalli Hoton Maryam Yahya da ya jawo cece-kuce, Wani yace mata “dan Allah ki dinga nunawa ke musulmace ko da da daura dankwali ne”
A baya dai ‘yan Kwallon sun kasa rera sabon taken a wasan da suka buga da kasar Afrika ta kudu wanda a lokacin da aka sakashi aka gansu sun yi gum.