Friday, August 28
Shadow

An hukuntashi saboda zuwa wajan Maulidi

Ogan wannan yaron ya huquntashi a wajan aiki saboda zargin zuwa wajan Maulidi

Saidai ‘yan Darika da yawa sun ce zasu dauki nauyin yaron da karatunsa har zuwa Jami’a sannan sun ce bai kamata ma yana zuwa wajan neman kudi ba a shekarunsa.

Sun ce zasu rika baiwa iyayen yaron ninkin kudin da yake samu a wajan aikin dandai a barshi yayi karatu.

Bidiyonsa ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta tafka muhawara

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya Ta Fara Biyan Ķudin CCT/RRR 25K Ta Hanyar Biya Ķai Tsaye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *