Wannan wata Budurwa ce data cinnawa gidan Saurayinta wuta ya babbake.
Lamarin ya farune a Fatakwal jihar Rivers.
Abin ya baiwa mutane mamaki.