Monday, September 14
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Budurwa ta cinnawa gidan Saurayinta wuta ya babbake

Wannan wata Budurwa ce data cinnawa gidan Saurayinta wuta ya babbake.

Lamarin ya farune a Fatakwal jihar Rivers.

Abin ya baiwa mutane mamaki.

Karanta Wannan  Yayin da akewa shugaba Tinubu matsin lamba kan ya sauke karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, Ministan zai tafi kasar Egypt dan halartar taro kan tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *