Saturday, June 27
Shadow

Bidiyo: Ana min Surutun ban je Gaida Adam A. Zango ba amma maganar gaskiya naje, yanayin da na ganshi ne yasa na kasa daukar shi hoto>>Murja Kunya

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“transform”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa masu mata surutun bata je duba Adam A. Zango ba, taje.

Tace yanayin data iskeshi ne yasa ta kasa daukar waya ta mata hoto.

Murja ta bayyana hakane a Bidiyon data saki:

Karanta Wannan  Majalisar Jihar Kano ta ce tana goyon bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf ya koma APC hakanan kuma suma zasu bishi zuwa APC din

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *