Wednesday, October 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Rawar da Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Kabara ta yi a gaban Gwamnan jihar Katsina

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Kabara tare da abokin Aikinta Tijjani Asase sun yi rawa a gaban Gwamnan Katsina, Dikko Radda.

Sun yi rawar ne a yayin da Hadiza ke rerawa Gwamnan wakar Yabo data masa.

Saidai da yawa na cewa Gwamnan baya kallon Tijjani Asase, Hadiza Kabara ya kurawa idanu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Wuta ta dauke yayin da sabon shugaban 'yansanda ke shirin fara jawabi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *