Friday, November 6
Shadow

Bidiyo: Ana min Surutun ban je Gaida Adam A. Zango ba amma maganar gaskiya naje, yanayin da na ganshi ne yasa na kasa daukar shi hoto>>Murja Kunya

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“transform”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa masu mata surutun bata je duba Adam A. Zango ba, taje.

Tace yanayin data iskeshi ne yasa ta kasa daukar waya ta mata hoto.

Murja ta bayyana hakane a Bidiyon data saki:

Karanta Wannan  Maimakon ka kama Girmanka ka zabi yin abin kana nan mutane da bata min suna>>Shugaba Tinubu ya gayawa Atiku bayan da Atikun ya kaiwa Shugaban Amurka tsokacin zargin Tinubu da safarar Qaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *