
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya yi magana akan jam’iyyun ‘yan Adawa.
Kashim Shettima yayi maganar ne ranar Alhamis a wajan wani taro da ya halarta a Abuja.
Shettima ya bayyana cewa, ana da jam’iyyu da yawa a Najeriya, akwai PDP akwai Sabuwar PDP akwai NNPP akwai kuma Jam’iyyar Hadaka wadda yayansa, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya jagoranci kafawa watau ADC.
Yace amma duka abinda ya hada mutanen cikin jam’iyyun abu daya ne.
Shettima ya kuma bayar da labarin yanda Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya so cireshi daga kan Mulki.