
Farashin man fetur din Najeriya a kasuwar Duniya ya tashi zuwa Dala $72.3 kan kowace ganga.
Wannan farashin yayi sama da sauran man fetur da ake dashi a kasuwar Duniyar.
Lamarin ya farune bayan hare-haren da mayakan kasar Yemen suka kaiwa jiragen ruwa a tekun Red Sea.