Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon manomi da yayi noman Naira Biliyan 1.5 a jihar Kaduna

Wannan Bidiyon na wani manomi ne da yayi noman Masara da shinkafa wanda darajarsu ta kai Naira Biliyan 1.5.

Manomin yana Birnin Gwari ne dake jihar Kaduna.

Shahararren dan jarida, Jide ne yayi hira dashi.

Karanta Wannan  Ana yada rade-radin cewa kasar Amurka ce ta kàshè Fafaroma, Fafaroma dai ya mutu ne awanni kadan bayan ganawa da mataimakin shugaban kasar Amurka, JD. Vance

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *