Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo anata cece-kuce cewa wai Yusuf Buhari bai yi kuka ba bayan rashin babanshi, Tsohon Shugaba Buhari

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“transform”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

An ga Bidiyon dan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari watau, Yusuf Buhari ya shiga Asibiti London Clinic bayan rasuwar mahaifinsa.

Saidai wasu sun ce sun yi mamakin ganin cewa Yusuf din baya kuka.

@gbaramatuvoice

📍 LIVE FROM THE LONDON CLINIC GbaramatuVoice LIVE at the London Clinic where former President Muhammadu Buhari passed away. Moments ago, Yusuf Buhari, son of the late President, arrived at the facility. Stay with GbaramatuVoiceTV for exclusive updates as Nigeria mourns the passing of its former leader. #GbaramatuVoice #Buhari #YusufBuhari #NigeriaNews #LondonClinic #london

♬ original sound – GbaramatuVoiceTV

A baya dai an ga Bidiyon ‘yar Uwar Yusuf din, Watau Zahra Buhari tana kuka akan titi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Tauraruwar Tiktok Habiba Dorayi ta fito ta bayar da hakuri game da Bidiyon da aka ga tana Bhatsaa a ciki wanda ya yadu sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *