Friday, November 27
Shadow

Kalli Bidiyo anata cece-kuce cewa wai Yusuf Buhari bai yi kuka ba bayan rashin babanshi, Tsohon Shugaba Buhari

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“transform”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

An ga Bidiyon dan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari watau, Yusuf Buhari ya shiga Asibiti London Clinic bayan rasuwar mahaifinsa.

Saidai wasu sun ce sun yi mamakin ganin cewa Yusuf din baya kuka.

A baya dai an ga Bidiyon ‘yar Uwar Yusuf din, Watau Zahra Buhari tana kuka akan titi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Matashi daga Arewa me karatun Qur'ani ya zarta Mawaki Davido mabiya a Tiktok

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *