Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon wajan da aka ware za’a gina kabarin Shugaba Buhari

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Wannan ne wajan da aka ware a matsayin gurin da za’a binne gawar Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Ana dai jiran isar gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari zuwa Daura ne dan yi masa Sutura a yau.

Da misalin karfe 2 na ranane ake tsammanin Yin Jana’izar tsohon shugaban kasar.

@ng_coma

Wannan wurin shine inda za’a binne Gawar Marigayi Tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

♬ original sound – Abdullahi Mukhtar

Tuni manyan mutane irin su El-Rufai suka isa Daura suna jiran isar gawar Buhari.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda me shirya fina-finan Hausa, Abdul Amart Mai Kwashewa ya baiwa Abokin aikinsa, KB International gudummawar Naira Miliyan 1 cash a wajan bikinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *