Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Ya fasa aurenta saboda ya gano tana da ‘ya’ya biyu bata gaya masa ba

Wannan wani angone da ya fasa auren matar da zai aura saboda ashe tana da yara biyu bata gaya masa ba.

Wata kawarta ce ta lallaba ta gayawa angon yayin da ake shirin biki.

Nan take kuwa angon ya tayar da bori yace ya fasa, saboda takaicin kudin da ya kashe, ya dora hannuwa a kai yana ta kuka.

An ga yanda ake ta bashi haquri

https://twitter.com/i/status/2030314279803433320
Karanta Wannan  GA WANI DARASI DA YA FARU YAU: Wannan hoton wani iyali kenan da suka yi bankwana da kasar India da nufin za su je cika burinsu na komawa kasar Ingila da zama ashe ajali ke kiransu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *