Rahotanni daga jihar Katsina na cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya isa filin jirgin jihar Katsina dan halartar jana’izar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.