
Rahotanni daga jihar Katsina na cewa, Jirage 15 ne suka makale a sararin samaniyar jihar Katsina suna shirin sauka dan halartar jana’izar marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Rahotan yace amma babu masaka tsinke.
Mutane da yawa ne suka taru a wajan jana’izar.