Saturday, September 26
Shadow

Kalli Bidiyon abinda akawa ‘yan wasan kasar Senegal a Morocco da ya jawo cece-kuce sosai

An ga ‘yan wasan Senegal sun isa garin Rabat inda a canne zasu buga wasansu da kasar Morocco ranar Lahadi wanda shine na karshe na daukar kofin AFCON.

Saidai zuwansu garin ba tare da jami’an tsaro ba ya jawo cece-kuce.

An dai gansu suna Turmutsutsu a cikin jama’a.

https://twitter.com/i/status/2012317459643052271
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon da Duminsa: Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu(Me babban Shago) zata yi aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *