
An ji wasu Kanawa na gulmar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yin da yake saukowa daga kan jirgin sama
Tunubu ya je Kanone dan yin gaisuwar rasuwar Dantata.
An mutanenan na maganar yanda shugaba Tinubu ke dafa karfon matattakala da sauransu.
Da yawa sun yi muhawara sosai kan lamarin.