Kanawa sun nunawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu soyayya a yayin ziyarar da ya kai jihar dan yin gaisuwar Dantata.
Mutane da yawa ne suka fito suka tarbi shugaban kasar.