Babban Alaramma, Ahmad Sulaiman ya yiwa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari addu’ar neman gafara.
Ko da a baya kamin ya ci zabe, Alaramma Ahmad Sulaiman ya yiwa tsohon shugaban kasar addu’o’in Nasara.