Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo Sarkin Waka da Sarkin Mota an hadu

Tauraron mawakin Arewa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya hadu da Sarkin Mota inda aka ga suna tattaunawa.

Hakan na zuwane kwanaki bayan da Sarkin Mota ya tabbatar da cewa, motar Sarkin Waka tafi ta Rarara tsada nesa ba kusa ba.

Karanta Wannan  'Yan damfarar Yanar gizo su fi kowane irin bata gari yiwa Najeriya illa ta fannin tattalin arziki>Inji EFCC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *