Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyo: Yayin da ‘ya’yanmu ke zuwa makaranta, ‘ya’yan wasu shuwagabannin sai zuwqar hayaki suka iya>>Inji Ganduje

Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa, yayin da ‘ya’yansu ke zuwa makaranta, ‘ya’yan wasu sai zukar hayaki suke.

Ya bayyana hakane a wajan wani taro da ya halarta.

https://twitter.com/tudunwada__mi/status/1969531475126063420?t=IQY5mUsO_743N9jZ8kUYAA&s=19

Wasu dai sun rika cewa da Kwankwaso yake.

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un: Kalli Bidiyon ba kyan gani yanda wani magidanci yayi tsalle ya fada kan tytin Jìrgìn Qàsà jìrgìn ya Nìqàshì bayan da ya gano cewa 'ya'yansa mata ba nasa bane matarsa cin amarsa ta yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *