
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma yayi subutar bakin kiran sunan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu maimakon Tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari.
Yayi wannan subutar baki ne a Owerri wajan wani taro a yayin da yake son yiwa shugaba Buhari addu’a.
Lamarin dai ya dauki hankula.