Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda shugaba Tinubu ya wulakanta ministan harkokin waje, Yusuf Tuggar a bainar Jama’a da ya jawo cece-kuce

An ga wani Bidiyo na shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a yayin da aka kawo gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga landan inda ya dakawa ministan harkokin waje, Yusuf Tuggar tsawa.

Ministan dai yayi yunkurin shiga cikin jirgin saman da ya kawo tsohon shugaban kasar.

Saidai Tinubu ya daka mai tsawa yace dawo nan ina zaka?

Kalli Bidiyon a kasa:

https://twitter.com/emmaikumeh/status/1947326449163149437?t=ZubrSRrxXUUeHjQ9N6DKnw&s=19
Karanta Wannan  Matatar man fetur din Dangote ta rage farashi daga Naira 827 zuwa 827 akan kowace lita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *