
Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu ta koka da cewa tana son ta samu abin yi.
Ta bayyana hakane a hirar da Hadiza Gabon ta yi da ita a shirin ta na Gabon Show.
Ummi tace a yanzu bata da lafiya kuma tana son ta samu abin yi maimakon ta rika rokon mutane kudi.