Jam’iyyar SDP ta sanar da koran tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai tare da barrata kanta ga dukkan wasu lamuransa na siyasa da zai ambaci jam’iyyar.
Me ku ke gani a matsayin dalilin da ya sa jam’iyyar ta yi masa haka?