Saturday, August 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Bilkisu Salis data yi tana nuna mazaunanta tana shafasu daya jawo cece-kuce

Tauraruwar fina-finan Hausa, Bilkisu Salis ta yi Bidiyo tana nuna mazaunanta tana shafasu wanda hakan ya jawo cece-kuce.

Ta wallafa wadannan Bidiyo a shafinta na Tiktok.

Saidai ta bayyana cewa tallar atamfa ce take yi.

@bilkisu_salis3

No Regreting πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ» @Bilkisu_salis_backup

♬ original sound – GucciPablow
@bilkisu_salis3

Nima na danaπŸ’ƒπŸ»πŸ€£πŸ€£ @Bilkisu_salis_backup

♬ original sound – Mr Kleb Balasa
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon sanata Elisha Abbo da matarsa suna rawa, yace suna jin dadinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *