Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Rayuwar Duniya ta iSheni, ina neman wanda zai sayeni>>Inji Sumi Baby

Matashiyar Tiktok, Sumi Baby ta bayyana cewa, Rayuwar Duniya ta isheta tana neman wanda zai sayeta.

Tace ita ba wai Rayuwar zaman gidansu ce ta isheta ba, rayuwar Duniyarce gaba daya ta isheta.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda tace idan a bata kudin idan ta gama ci sai aje a dauketa.

Karanta Wannan  Dangote ya koma zuwa matsayin na biyu a jerin masu kuɗin a nahiyar Afirka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *