Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour party a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya kaiwa tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ziyara a gidansa dake Abuja.

Akwai halama PETER OBI zaya iya hada kan yan najeriya guri day