Tuesday, November 11
Shadow

Peter Obi ya kaiwa Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ziyara a gidansa

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour party a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya kaiwa tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ziyara a gidansa dake Abuja.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon tsiraici na wannan 'yar Siyasar ya bayyana, kunya ta hanata zuwa aiki

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *