Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya baiwa kowacce daga cikin ‘yan matan kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Falcons Naira Miliyan dari da hamsin

Rahotanni sun bayyana cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya baiwa kowacce daga cikin ‘yan mata ‘yan Kwalon Najeriya na kungiyar super Falcons Dala $100,000.

Wannan kudi na daidai da kwatankwacin Naira Miliyan 152,000,000

Hakanan kowacce cikin ‘yan matan an bata kyautar girmamawa ta OON.

Hakanan kungiyar Gwamnonin Najeriya ta baiwa kowanne daga cikin ‘yan matan Naira Miliyan 10.

Karanta Wannan  Talauci ba rahama bace kuma dole mu magance ta-Sanata Natasha ta mayawra da Akpabio martani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *