Friday, December 5
Shadow

Kalli Hotuna: Uwargidan Gwamnan Bauchi, Hajiya Aishatu Bala Mohanmed (Sarauniyar Bauchi) Kenan A Cikin Kicin Tana Girki

Uwargidan Gwamnan Bauchi, Hajiya Aishatu Bala Mohanmed (Sarauniyar Bauchi Kenan A Cikin Kicin Tana Girki.

Hakan na zuwane yayin da su jarumar Kannywood, Maryam Labarina ke kan gaba-gaba wajan tallata rashin yiwa miji Girki.

Wace fata za ku yi mata?

Karanta Wannan  Gwamna Abba Kabir Ya Bada Gudummuwar Naira Miliyan Biyar Ga Farfesan Jami'ar Usmanu Ɗanfodiyo Dake Sokoto Da Ake Nema Wa Taimako Rashin Lafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *