
Wata ‘yar Tiktok me suna Ummi Bamaiyi ta bayyana ra’ayinta akan Sabbin hotunan Dauda Kahutu Rarara da matarsa, A’isha Humaira.
Ta bayyana cewa, ita a tunaninta akwai yiyuwar Rarara Asiri yawa A’isha Humaira ta yadda ta aureshi.
Saidai bayan ta gama sukar tata, ta yi fatan itama Rarara ya aureta.
Hotunan ma’auratan dai sun dauki hankula inda akai ta yaba musu.