
Dan Gidan Tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya roki mutane da su daina zagin mahaifinsa inda yace idan ana yi baya jin dadi.
Bashir Ya bayyana hakane a shafinsa na X.
Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na daga cikin ‘yan siyasar da suka fi shan suka a Najeriya.