
Tauraron Tiktok, Mai Wushirya ya yiwa wasu jaruman Kannywood da Tiktok mata wankin babban bargo inda ya zargi cewa suna lashe junansu.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai inda aka ga yana cewa ko Sallah basa yi.
Yace maza na kokarin neman na kansu su je su auresu amma sun lalata rayuwarsu har anko suke yi.
Saidai har yayi ya gama fadansa bai kira suna ba.
Hakan na zuwane yayin da kafar Tiktok din ta dauki dumi ake cece-kuce aka wani fada da ya barke a tsakanin wasu jarumai da ake zargi da Madigo.