Saturday, April 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu matasan Sojojin Najeriya na shan Allah wadai saboda shiga gasar rawa a Tiktok

Wasu matasan Sojojin Najeriya na ci gaba da shan ruwan Allah wadai bayan da suka shiga gasar rawa a Tiktok.

Gasar rawar ta samo asali ne bayan da wata matashiya ta bayyana ta soke waya a kugunta tana rawa, Bidiyon ta ya watsu sosai inda akai ta kwaikwayarta.

Suma matasan sojojin sanye da kakinsu, an gansu sun yi irin wannan rawa sun dora a shafinsu na sada zumunta.

Saidai lamarin ya jawo musu Allah wadai.

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un: Ji abinda wasu da ba musulmai ba suka yi a babban masallacin Manchester dake kasar Ingila ana tsaka da sallar Tarawihi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *