Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta bayyana cewa, Mahaifinta ya cika kwananki 40 da rasuwa.
Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda take kara masa Addu’ar samun Rahama