Friday, December 5
Shadow

Bidiyo: Ji Yanda aka tura kiristoci gurin Sheikh Bin Usman wai su mayar dashi kirista

Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Bin Uthman ya bayar da labarin yanda aka aika masa Kiristoci masu bushara har su biyu dan su mayar dashi kirista.

Malam yace har gida suka sameshi.

Ya jawo hankalin iyaye su kula da ‘ya’yansu.

Karanta Wannan  Najeriya ta hada kai da kasar China dan horas da sojiji da kera makamai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *