Sunday, October 25
Shadow

Bidiyo: Ji Yanda aka tura kiristoci gurin Sheikh Bin Usman wai su mayar dashi kirista

Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Bin Uthman ya bayar da labarin yanda aka aika masa Kiristoci masu bushara har su biyu dan su mayar dashi kirista.

Malam yace har gida suka sameshi.

Ya jawo hankalin iyaye su kula da ‘ya’yansu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ministan Abuja, Nyesom Wike na shan suka saboda kin yadda ya sha ruwan sabon fanfon da ya kaddamar a Karu Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *