
Shahararren dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa ya baiwa jarumin fina-finan Hausa, Jamilu Kochila gudummawar Naira Miliyan 5 a wajan bikin aurensa.
Ahmed Musa wanda shine shugaban Kungiyar Kano Pillars ya samu rakiyar abokinsa, Shehu Abdullahi wajan bikin.