Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyo: Ku rufawa kanku Asiri kada ku shiga aikin Soja, Wani sojan Najeriya ya gargadi matasa

Wani sojan Najeriya ya gargadi matasa da cewa su rufawa kansu Asiri kada su shiga aikin soja.

Yace aikin ba dadi kuma ba’a wa sojojin Adalci, domin kuwa suna bautawa kasarsu ne amma kasar bata damu dasu ba.

Sojan ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1952421319493951945?t=TdaI_dOy4snO17Jp2gQBvQ&s=19
Karanta Wannan  Ji yanda Matasan jihar Anambra ke soyayya harma da aure dan kawai su rika haihuwar jarirai suna sàyàrwà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *